2 Chronicles 22:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin ziyarar Yoram, Allah ya kawo fฤษuwar Ahaziya. Saโad da Ahaziya ya iso, ya tafi tare da Yoram domin yฤ sadu da Yehu ษan Nimshi, wanda Ubangiji ya shafe don yฤ hallaka gidan Ahab.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงูููููู ููุดูุฑููู ุฒูููุงุฑูุฑู ุชูุฐูู
ู ุฏูููููููู ฺขูุงุทูููุฑู ุงููููุธูููุ ูููุงูููุซููู ุฏู ุงููููุธููู ููููููฐ ุชูุฑูููฐุฏู ูููุงูุฑูู
ูุ ุณููู ุณููู ฺขูุชู ุชูุฑูููฐ ุฏููุงูู
ููู ุณูุณูุฏู ุฏู ููููฐููู ุทููู ููู
ูุดูุ ููููฐููู ููููฐ ููููููููฐูู ููููููฐูปูููฐ ุฏููุงูู
ููู ููููููููู ุฏููููู ุบูุฏููู ุงููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya ฦaddara hallakar Ahaziya ta zo ta wurin ziyarar da ya kai wa Yehoram. Gama sa'ad da ya zo, sai ya fita tare da Yehoram don su yi yaฦi da Yehu ษan Nimshi, wanda Ubangiji ya keษe don ya kakkaษe gidan Ahab.