2 Chronicles 22:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma sa aka nemi Ahaziya. Aka kamo shi saโad da ya ษuya a Samariya, suka kawo shi wurin Yehu, suka kashe shi, suka binne shi, gama sun ce, โShi jikan Yehoshafat ne, wanda ya nemi Ubangiji da dukan zuciyarsa.โ Ta haka babu wani a gidan Ahaziya da yake da ฦarfin cin gaba da mulkin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููู ุจูุธูู ุงูููู ููููฐู
ููู ุงููููุธูููุ ุนููู ูููู ููุงู
ู ุดู ูููู ูปููุงูููููฐ ุงูู ุณูู
ูุฑูููุ ุนููู ูููฐููุงู ุดู ููุฑููู ููููฐููู ุนููู ููุดูููฐุดูุ ุนูู
ููุง ุนููู ุจููููููฐุดูุ ุบูู
ูุง ุณููู ุซูููฐ ยซุดู ุฌูููููู ููููฐูููุงูุดฺูขูุชู ููููฐุ ุณูุฑูููููุฏู ููุจูููุชูุงูู ููููููููฐูู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุยป ุจูุนููููู ุถูุบูููฐ ูููู ุฏูุบู ุนููููููู ุงููููุธููู ุฏู ุฐููู ููู
ููููู ฺงูุณูุฑู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma sa aka nemi Ahaziya. Aka kamo shi sa'ad da ya ษuya a Samariya, suka kawo shi wurin Yehu, suka kashe shi, suka binne shi, gama suka ce, โShi jikan Yehoshafat ne wanda ya nemi Ubangiji da zuciya ษaya.โ Don haka a gidan Ahaziya ba wanda ya isa ya riฦe mulkin.