2 Chronicles 23:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Ataliya ta ji surutun mutane suna gudu suna yabon sarki, sai ta tafi wurinsu a haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ أَتَلِيَ تَجِ سُورُوتُ يَدَّ مُتَنٜىٰ سُكٜىٰ غُجٜىٰ غُجٜىٰ سُنَ كِرَرِ دَ يَبُوانْ سَرْكِنْ، سَيْ تَتَڢِے غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ وُرِنْ مُتَنٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Ataliya ta ji sowar mutane, suna ta ribibi suna yabon sarki, sai ta shiga Haikalin Ubangiji wurin jama'a.