2 Chronicles 23:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka suka kama ta yayinda take kaiwa mashigin Ƙofar Doki a filin fada, a can suka kashe ta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ حَكَ عَكَ ثَڢْكٜىٰتَ عَكَ ڢِتَرْدَ عِتَ ذُوَا ڧُواْڢَرْ دَ دَوَكِ سُكٜىٰ شِغَ ڢِيلِنْ غِدَنْ سَرْكِے، عَكَ كَشٜىٰتَ أَوُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka kama ta. Da suka kai Ƙofar Doki ta fādar sarki, sai suka kashe ta a can.