2 Chronicles 23:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma sa matsaran ƙofofi a ƙofofin haikalin Ubangiji don kada wani da ba shi da tsarki yă shiga.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَسَا مَاسُ غَادِ عَڧُواْڢُواْڢِنْ شِغَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، سُدِنْ‌غَ كُواْرَ مُتَنٜىٰ مَاسُ ڧَظَنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma sa 'yan tsaron ƙofa a ƙofofin Haikalin Ubangiji, don kada wani marar tsarki na kowane iri ya shiga.