2 Chronicles 23:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ratsa cikin Yahuda suka tattara Lawiyawa da shugabannin iyalan Isra’ilawa daga dukan garuruwa. Sa’ad da suka zo Urushalima,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ ڢِتَ أَ عَسِرْثٜىٰ سُكَبِے كُواْعِنَ عَڧَسَرْ يَهُودَ سُكَ تَتَّارَ لَوِيَاوَا دَغَ دُكَنْ غَرُضُوً ڧَسَرْ، حَطٜىٰ دَ شُوغَبَنِّنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّ، سُتَارُ أَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka shiga ko'ina cikin Yahuza, suka tattaro Lawiyawa daga dukan biranen Yahuza, da shugabannin gidajen kakannin Isra'ila, suka kuwa zo Urushalima.