2 Chronicles 23:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai dukan mutanen ƙasar suka yi farin ciki. Birnin kuwa ya samu zaman lafiya domin an kashe Ataliya da takobi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ ڧَسَرْ سُكَيِ مُرْنَ؞ بِرْنِنْ عُرُوشَلِيمَ كُمَ تَسَامِ ذَمَنْ لَاڢِيَ غَمَا أَنْكَشٜىٰ أَتَلِيَ دَ تَكُواْبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan jama'ar ƙasar suka yi murna, zaman lafiya ya komo birnin, bayan da an kashe Ataliya.