2 Chronicles 23:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu ga abin da za ku yi, shi ne, kashi ɗaya bisa uku na firistoci da Lawiyawa waɗanda za su yi aiki a Asabbaci su yi tsaro a ƙofofi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا أَبِنْدَ ذَاكُيِ؞ سَعَدَّ ڢِرِسْتُواْثِے دَ لَوِيَاوَا سُكَذُواْ عَيْكِ أَ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ، طَيَ ثِكِنْ عُكُ دَغَ ثِكِنْكُ ذَاسُيِ غَادِنْ ڧُواْڢُواْڢِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga abin da za ku yi. Sulusin firistoci da Lawiyawa waɗanda ba su aiki ran Asabar, su za su yi tsaron ƙofofi.