2 Chronicles 23:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kashi ɗaya bisa ukunku a fadan sarki, kashi ɗaya bisa uku kuma, a Ƙofar Harsashi, sai kuma dukan sauran mutane su kasance a filayen haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَيَ ثِكِنْ عُكُ دَغَ ثِكِنْكُ كُمَ ذَاسُ تَڢِے غِدَنْ سَرْكِے، سَوْرَنْ طَيَ ثِكِنْ عُكُنْ ذَاسُ ڟَيَ تَڧُواْڢَرْ تُوشٜىٰ؞ دُكَنْ سَوْرَنْ مُتَنٜىٰنْ ذَاسُ تَارُ أَ ڢِيلِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sulusinsu kuma a fādar sarki, ɗayan sulusin kuwa a gangare, sauran jama'a duka kuwa a filayen Haikalin Ubangiji.