2 Chronicles 23:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lawiyawa za su tsaya kewaye da sarki, kowane mutum da makamansa a hannunsa. Duk wanda ya shiga haikali sai a kashe shi. Ku tsaya kusa da sarki a duk inda ya tafi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لَوِيَاوَا ذَاسُ كٜىٰوَيٜىٰ سَرْكِنْ، كُواْوَنّٜىٰنْسُ ذَيْ رِڧٜىٰ تَكُواْبِے أَ حَنُّنْسَ؞ ذَاسُ كَسَنْثٜىٰ كُسَدَ سَرْكِے إِنْ ذَيْ شِغَ كُواْ ڢِتَ؞ دُكْ وَنْدَ يَذُواْ دُواْمِنْ يَشِغَ غِدَنْ، سَيْ عَكَشٜىٰشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lawiyawa za su kewaye sarkin, ko wanne da makamansa a hannu, duk wanda ya shiga ɗakin, sai a kashe shi. Su kuma kasance tare da sarki in zai shiga ko zai fita.”