2 Chronicles 23:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lawiyawa da dukan mutanen Yahuda suka yi yadda Yehohiyada firist ya umarta. Kowanne ya ษauki mutanensa, waษanda suke aiki a Asabbaci da waษanda suka gama aiki, gama Yehohiyada firist bai bar waษansu ษangarori ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููุงููุง ุฏู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุณููููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููฐูููุงูููุฏู ฺขูุฑูุณูุชู ููุนูู
ูุฑูุชูุ ุดููุบูุจูููููู ุณููู ุฑฺูงูููฐ ููุทูููุฏู ุฐูุงุณู ุชูุงุดู ุนููููู ุฏู ููุทูููุฏู ุณูููุฐููุงู ููุงู
ู ุนููููู ูู ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงูุ ุบูู
ูุง ููููฐูููุงูููุฏู ฺขูุฑูุณูุชู ุจููู ุจูุฑู ูููู ูููููุงูู
ู ุบูุฏูุงุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Lawiyawa da dukan Yahuza suka yi yadda Yehoyada, firist, ya umarta. Kowannensu ya kawo mutanensa waษanda ba su aiki ran Asabar, da masu kama aiki ran Asabar, gama Yehoyada, firist, bai sallami ฦungiyoyin ba.