2 Chronicles 23:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya ba shugabannin māsu da garkuwoyi manya da ƙanana na sarki Dawuda, waɗanda suke cikin haikalin Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يٜىٰهُواْيِدَ يَبَا دُكَنْ شُوغَبَنِّ مَاسُ دَ غَرْكُوُاْيِنْ دَ سَرْكِے دَاوُدَ يَيِ أَمْڢَانِ دَسُو، وَطَنْدَ كُمَ عَكَ أَجِيٜىٰ أَ غِدَنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yehoyada firist, ya ba shugabannin māsu da garkuwoyi manya da ƙanana na sarki Dawuda, waɗanda suke cikin Haikalin Allah.