2 Chronicles 24:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yowash yana da shekara goma sha bakwai sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi sarauta a Urushalima shekara arba’in. Sunan mahaifiyarsa Zibiya ce; ita daga Beyersheba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُواْوَشْ يَنَدَ شٜىٰكَرَا بَݣَويْ سَعَدَّ يَذَمَ سَرْكِے؞ يَيِ مُلْكِ أَ عُرُوشَلِيمَ شٜىٰكَرَا أَرْبَعِنْ؞ سُونَنْ مَامَرْسَ ظِبِيَ نٜىٰ دَغَ بٜىٰيٜىٰرْشٜىٰبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yowash yana da shekara bakwai sa'ad da ya ci sarauta, ya kuwa yi shekara arba'in yana mulki a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Zibiya, daga Biyer-sheba.