2 Chronicles 24:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen da suke lura da aikin natsattsu ne, kuma gyare-gyaren suka ci gaba a ƙarƙashinsu. Suka sāke gina haikalin Allah bisa ga ainihin fasalinsa suka ƙara masa ƙarfi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ لُورَ دَ عَيْكِنْ ڠَرَنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ سُكَيِ عَيْكِنْسُ دَ ڨُوذُواْ سُواْسَيْ، عَيْكِنْ كُوَ يَثِيغَبَدَ ݣَوْ؞ سُكَ ڠَرَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ يَكُواْمَ كَمَرْ دَا سُكَ كُمَ ڧَارَ ڧَرْڢِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ma'aikatan da aka sa su yi aikin, suka yi aiki sosai, suka tafiyar da gyaran, suka gyara Haikalin Ubangiji, ƙarfinsa ya koma kamar yadda yake dā.