2 Chronicles 24:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu Yehohiyada ya tsufa kuma cike da shekaru, ya kuwa mutu yana da shekara ɗari da talatin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يٜىٰهُواْيِدَ كُوَ يَڟُوڢَ ڨُورَيْ؞ يَمُتُ يَنَدَ شٜىٰكَرَا طَرِے دَ تَلَاتِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehoyada kuwa ya tsufa ƙwarai, ya yi tsawon rai, ya rasu. Ya rasu yana da shekara ɗari da talatin da haihuwa.