2 Chronicles 24:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka binne shi tare da sarakuna a cikin Birnin Dawuda, saboda kirkin da ya yi a Isra’ila wa Allah da haikalinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ بِنّٜىٰشِ عَبِرْنِنْ دَاوُدَ عِنْدَ عَكٜىٰ بِنّٜىٰ سَرَاكُنَ، غَمَا يَيِ عَيْكِ مَيْݣَوْ دُواْمِنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كُمَ دُواْمِنْ اللَّهْ دَ غِدَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka binne shi a birnin Dawuda a inda ake binne sarakuna, saboda ya aikata nagarta a Isra'ila, da kuma a gaban Allah da Haikalin Allah.