2 Chronicles 24:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Arameyawa suka janye, suka bar Yowash da mummunan rauni. Hafsoshinsa suka haษa baki a kansa saboda kisan ษan Yehohiyada firist da ya yi, suka kashe shi a kan gadonsa. Ta haka ya mutu aka kuma binne shi makabartan sarakuna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุณูุฑูููุงููุง ุณููู ุฌูููููููฐุ ุณููู ุจูุฑู ูููุงูููุดู ุฏู ุฑููููู ู
ููู ฺููููู ุณููุงูุณูููุ ุณููู ููุทูููุณู ุฏูุชููุงููููุณู ุณููู ุญูุทู ุจูุงูู ุณููู ููุดูููฐุดู ุนููููู ุบูุฏููุงููุณูุ ุฏููุงูู
ููู ุณูุฑูุงู
ู ู
ูุชูููุฑู ุฒูููุฑููููุง ุทููู ููููฐูููุงูููุฏู ฺขูุฑูุณูุชูุ ููู
ูุชูุ ุนููู ุจููููููฐุดู ุนูุจูุฑููููู ุฏูุงููุฏูุ ุนูู
ููุง ุจูุนูุจููููููฐุดู ุนูููุฏู ุนูููููฐ ุจููููููฐ ุณูุฑูุงููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka tafi, sun bar shi da rauni mai tsanani ฦwarai, sai barorinsa suka yi masa maฦarฦashiya suka kashe shi a gadonsa, saboda ya kashe ษan Yehoyada firist. Ya mutu, aka binne shi a birnin Dawuda, amma ba su binne shi a kabarin sarakuna ba.