2 Chronicles 24:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suka haɗa bakin kuwa su ne Zabad ɗan Shimeyat wata mutuniyar Ammon da Yehozabad ɗan Shimrit wata mutuniyar Mowab.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ سُكَ حَطَ بَاكِ سُكَ كَشٜىٰشِ سُونٜىٰ، ظَبَدْ طَنْ وَتَ مَثٜىٰ دَغَ أَمُّوانْ، سُونَنْتَ شِمٜىٰيَتْ، تَرٜىٰدَ يٜىٰهُواْظَبَدْ طَنْ وَتَ مَثٜىٰ دَغَ مُواْوَبْ، سُونَنْتَ شِمْرِتْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne waɗanda suka yi masa maƙarƙashiyar, Yozakar ɗan Shimeyat wata Ba'ammoniya, da Yehozabad ɗan Shimrit wata mutuniyar Mowab.