2 Chronicles 24:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Labarin ’ya’yansa maza, annabce-annabce masu yawa game da shi, da tarihin gyaran haikalin Allah suna a rubuce a rubuce-rubuce a littafin sarakuna. Amaziya ɗansa kuwa ya gāje shi a matsayin sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لَابَرِنْ یَیَ مَظَا نَ يُواْوَشْ دَ أَنَّبْثِنْ دَ عَكَيِ عَكَنْسَ دَ لَابَرِنْ عَيْكِنْ ڠَرَنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ وَنْدَ يَيِ، سُنَ أَرُبُوثٜىٰ عَثِكِنْ ڢَسَّرَرْ لِتَّڢِنْ تَارِيحِنْ سَرَاكُنَ؞ سَيْ أَمَظِيَ طَنْسَ يَغَاجٜىٰشِ يَذَمَ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Labarin 'ya'yansa maza da annabcin da aka kawo a kansa da labarin sāke ginin Haikalin Allah, an rubuta su a sharhin littafin sarakunan. Sai Amaziya ɗan Yowash ya gāji gadon sarautarsa.