2 Chronicles 24:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sarki ya kira Yehohiyada babban firist ya ce masa, “Me ya sa ba ka bukaci Lawiyawa su kawo harajin da Musa bawan Ubangiji ya ce a biya daga Yahuda da Urushalima da kuma taron Isra’ila domin Tentin Sujada Shaida ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے يُواْوَشْ يَكِرَا يٜىٰهُواْيِدَ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ يَثٜىٰ مَسَ «دُوانْمٜىٰ بَكَسَا لَوِيَاوَا سُتَڢِے عُرُوشَلِيمَ دَ غَرُضُوً يَهُودَ دُواْمِنْ سُكَرْٻِ هَرَاجِبَ؟ غَاشِ، أَ دَا مُوسَٰى بَاوَنْ يَهْوٜىٰهْ يَا عُمَرْتَ وَنَّنْ، كُمَ تَارُوانْ جَمَعَرْمُ سُكَ يَرْدَ عَتَتَّارَ كُطِنْ دُواْمِنْ أَڠَرَ تٜىٰنْتِنْ شَيْدَرْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sarki ya kira Yehoyada babban firist, ya ce masa, “Don me ba ka sa Lawiyawa su tafi Yahuza, da Urushalima, su karɓo kuɗin da Musa, bawan Ubangiji, ya aza wa taron jama'ar Isra'ila su kawo domin alfarwar sujada ba?”