2 Chronicles 24:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bisa ga umarnin sarki, aka yi akwati aka sa a waje, a mashigin haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے يُواْوَشْ يَعُمَرْتَ عَيِ وَنِ عَݣُوتِ دُواْمِنْ عَتَارَ كُطِ؞ أَنْيِ عَݣُوتِنْ عَكَ كُمَ أَجِيٜىٰ أَوَجٜىٰ عَبَاكِنْ ڧُواْڢَرْ شِغَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka sai sarki ya ba da umarni, a yi babban akwati, a ajiye shi a waje a ƙofar Haikalin Ubangiji.