2 Chronicles 25:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Yowash sarkin Isra’ila ya amsa wa Amaziya sarkin Yahuda ya ce, “Wata ƙaya ce a Lebanon, ta aika da saƙo wa itacen al’ul na Lebanon cewa, ‘Ka ba ɗana ’yarka aure.’ Sai wani naman jeji na Lebanon ya zo ya tattake ƙayar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يُواْوَشْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَمَيَرْدَ أَمْسَ غَ سَرْكِے أَمَظِيَ نَ يَهُودَ ثٜىٰوَ «وَنِ إِتَاثٜىٰنْ ڧَيَ ثِكِنْ لٜىٰبَنُوانْ يَعَيْكَ وَوَنِ ڧَتُوانْ إِتَاثٜىٰنْ سٜىٰدَ نَ لٜىٰبَنُوانْ سَڧُواْ ثٜىٰوَ ‹كَبَادَ یَرْكَ عَوْرٜىٰ غَ طَانَ؞› عَمَّا دَ وَنِ نَامَنْ دَاجِ يَذُواْ وُثٜىٰوَ سَيْ يَتَتَّاكَ إِتَاثٜىٰنْ ڧَيَرْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehowash Sarkin Isra'ila fa ya aika wa Amaziya Sarkin Yahuza, da amsa ya ce, “Wata ƙaya ce a Lebanon, ta aika wa itacen al'ul na Lebanon cewa, ‘Ka ba ɗana 'yarka aure,’ sai wani naman jeji na Lebanon da yake wucewa, ya tattake ƙayar.