2 Chronicles 25:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ce wa kanka cewa ka ci Edom da yaฦi, yanzu kuwa kana fariya da ษaga kai. Amma tsaya dai a gida! Me ya sa kake neman faษa kana neman fฤษuwarka da ta Yahuda?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ูููู ุทูุบู ูููู ูููู ุซูููฐูู โนููุซู ููุตูุฑูุง ุนููููู ุนูููฐุฏููุงู
ูุโบ ูููู ููู
ู ููููู ุบูุฑูู
ููู ููููุ ุนูู
ููุง ุงููููุจูุงูู ุดูููุฑูุงุ ููุฐููููู ุงููุบูุฏูุง! ุฏููุงููู
ูููฐ ููููุณููุงู ููุฌููฐููุงู ูููููููู ู
ูุณฺููขูุฑู ุฏู ุฐูุงุชู ุซูููููููฐูู ุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ce, ga shi, ka ci Edom, zuciyarka ta sa ka fฤriya. Amma yanzu sai ka yi zamanka, don me ka tsokano wahalar da za ta kฤ da kai, da kai da Yahuza tare da kai?โ