2 Chronicles 25:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan sarauta ta kahu a ƙarƙashinsa, sai ya kashe hafsoshin da suka kashe mahaifinsa sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَغَ مُلْكِنْسَ يَكَڢُ سُواْسَيْ، سَيْ يَكَكَّشٜىٰ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ دَ سُكَ كَشٜىٰ بَابَنْسَ، وَتُواْ سَرْكِے يُواْوَشْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ga mulkin ya kahu a hannunsa sosai, sai ya karkashe fādawa waɗanda suka kashe tsohonsa, sarki Yowash.