2 Chronicles 25:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mutumin Allah ya zo wurinsa ya ce, “Ya sarki, waɗannan runduna daga Isra’ila ba za su tafi tare da kai ba, gama Ubangiji ba ya tare da Isra’ila, ba ya nan da wani cikin mutanen Efraim.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا وَنِ مُتُمِنْ اللَّهْ يَذُواْ وُرِنْسَ يَثٜىٰ «يَا سَرْكِے، كَدَ كَبَرْ سُواْجُواْجِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُتَڢِے تَرٜىٰدَكَيْ؞ يَهْوٜىٰهْ بَايَ تَرٜىٰدَ مُلْكٍ إِسْرَٰٓءِيلَ، وَتُواْ دُكَنْ مُتَنٜىٰنَّنْ نَ إِڢْرَيِمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mutumin Allah ya zo wurinsa ya ce, “Ya sarki, kada ka yarda rundunar sojojin Isra'ila su tafi tare da kai, gama Ubangiji ba ya tare da Isra'ila, wato da dukan Ifraimawan nan.