2 Chronicles 26:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dukan mutanen Yahuda suka ɗauki Uzziya wanda yake da shekara goma sha shida da haihuwa, suka naɗa shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ سُكَ طَوْكِ عُزِّيَ مَيْ شٜىٰكَرَا غُواْمَشَا شِدَ، سُكَ نَطَشِ سَرْكِے دُواْمِنْ يَغَاجِ بَابَنْسَ أَمَظِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan jama'ar Yahuza fa suka ɗauki Azariya, ɗan shekara goma sha shida, suka naɗa shi sarki, ya gāji gadon sarautar tsohonsa Amaziya.