2 Chronicles 26:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Azariya firist tare da waɗansu firistoci tamanin na Ubangiji masu ƙarfin hali suka bi shi ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَظَرِيَ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ تَرٜىٰدَ ڢِرِسْتُواْثِے تَمَٰنِنْ نَ يَهْوٜىٰهْ مَاسُ ڧَرْڢِنْ ذُوثِيَا سُكَبِے عُزِّيَ ثِكِنْ هَيْكَلِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Azariya firist, ya bi shi tare da firistoci tamanin na Ubangiji, mutane ne jarumawa.