2 Chronicles 26:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sauran ayyukan mulkin Uzziya daga farko zuwa ƙarshe, suna a rubuce ta hannun annabi Ishaya ɗan Amoz.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْرَنْ أَيُّكَنْ سَرْكِے عُزِّيَ دَغَ ڢَرْكُواْ حَرْ ذُوَا ڧَرْشٜىٰ، أَنَّبِے عِشَايَ طَنْ أَمُواظْ يَرُبُوتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Azariya, daga farko har zuwa ƙarshe, annabi Ishaya ɗan Amoz ya rubuta su.