2 Chronicles 26:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Uzziya yana da shekara goma sha shida sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara hamsin da biyu. Sunan mahaifiyarsa Yekoliya ce; ita daga Urushalima ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عُزِّيَ يَنَدَ شٜىٰكَرَا غُواْمَشَا شِدَ لُواْكَثِنْدَ يَذَمَ سَرْكِے، يَكُوَ يِشٜىٰكَرَا حَمْسِنْ دَ بِيُ يَنَ مُلْكِ أَ عُرُوشَلِيمَ؞ سُونَنْ مَامَرْسَ يٜىٰكُواْلِيَ نٜىٰ، عِتَ دَغَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Azariya yana da shekara goma sha shida sa'ad da ya ci sarauta. Ya kuwa yi mulki a Urushalima shekara hamsin da biyu, sunan tsohuwarsa Yekoliya ta Urushalima.