2 Chronicles 27:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi abin da yake daidai a gaban Ubangiji, kamar yadda mahaifinsa Uzziya ya yi, sai dai bai kutsa cikin haikalin Ubangiji kamar mahaifinsa ba. Mutane kuwa, suka ci gaba da aikata ayyukan lalaci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุชูู
ู ููุนูููููุชู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏููู ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุจูุงุจูููุณู ุนูุฒูููู ููููุ ูููุงูุชูู
ู ูููู ุจููู ุดูุบู ุซููููู ูููููููู ุฏููุงูู
ููู ฺููงููุงููู ุชูุฑูุงุฑูููฐ ููู
ูุฑู ุจูุงุจูููุณูุจูุ ุนูู
ููุง ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุซููุบูุจูุฏู ู
ููุบูููููฐูู ุงูููููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aikata abin da yake daidai saboda Ubangiji, kamar dukan abin da tsohonsa Azariya ya yi, sai dai bai kutsa cikin Haikalin Ubangiji ba. Amma jama'a suka ci gaba da aikata rashin kirki.