2 Chronicles 27:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yotam ya sāke ginin Ƙofar Bisa na haikalin Ubangiji, ya kuma yi aiki sosai a katanga a tudun Ofel.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِينٜىٰ يَغِنَ ڧُواْڢَرْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ وَدَّ تَكٜىٰ أَوُرِے مَڢِے ڟَيِ، يَكُمَيِ غِنٜىٰ غِنٜىٰ مَاسُيَوَ عَكَنْ كَتَنْغَرْ دَ تَبِے تَتُدُنْ عُواْڢٜىٰلْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya gina ƙofar bisa, ta Haikalin Ubangiji, ya yi gine-gine masu yawa a garun Ofel.