2 Chronicles 27:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya gina garuruwa a tuddan Yahuda, ya giggina katanga da gine-gine masu tsawo a wuraren da suke a kurmi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููุฏู ุญูููู
ูุง ููุบููู ุบูุฑูุฑููู ุนููููููููู ุชูุฏูููู ูู ูููููุฏูุ ููุบูุบูููู ููุชูููโุบู ุฏู ุบูููููฐ ุบูููููฐ ู
ูุงุณู ฺููู ุงููููุฑูุงุฑูููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุนูููุฑูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma gina birane a ฦasar tuddai ta Yahuza, da kagara, da hasumiya a tuddai masu kuramu.