2 Chronicles 27:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana da shekara ashirin da biyar sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara goma sha shida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُواْتَمْ يَنَدَ شٜىٰكَرَا عَشِرِنْ دَ بِيَرْ سَعَدَّ يَذَمَ سَرْكِے، يَيِ مُلْكِ شٜىٰكَرَا غُواْمَشَا شِدَ أَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ci sarauta, yana da shekara ashirin da biyar, ya kuma yi shekara goma sha shida yana mulki a Urushalima.