2 Chronicles 28:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu kuma kuna niyya ku mai da maza da matan Yahuda da Urushalima bayinku. Amma ku ษin ba ku da laifin zunubi ga Ubangiji Allahnku ne?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดู ูููู ุดูุฑู ููู
ูููุฏู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุฏู ูู ุนูุฑููุดููููู
ู ู
ูุธูุง ุฏู ู
ูุงุชูุง ุจูุงููููููุ ูููู ู
ูููุชูุง ุซูููฐูู ููู ู
ูุง ูููููู ูู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุฐููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu kuwa kuna niyya ku mai da jama'ar Yahuza da ta Urushalima su zama bayinku mata da maza. Ashe, ku kanku ba ku da waษansu zunuban da kuka yi wa Ubangiji Allahnku?