2 Chronicles 28:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ahaz ya tattara kayayyaki daga haikalin Allah ya kwashe su. Ya kulle ฦofofin haikalin Ubangiji ya kakkafa bagadai a kowace kusurwa a titin Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููุฏู ุญูููู
ูุงุ ุงููููุธู ููุชูุชููุงุฑู ููุงูููู ุบูุฏููู ุงูููููู ุ ฺููขูุฑฺูขูุณูุณูุ ุณููู ููููููููููููฐ ฺงููุงฺูขููุงฺูขููู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุ ููููู
ู ุบูุบูููู ุจูุบูุฏูููฐูู ฺูุงฺขู ุนููููุงูููููููฐ ููููโุบู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ahaz kuma ya tattara tasoshi da tukwane na Haikalin Ubangiji, ya farfashe su. Ya kuma kukkulle ฦofofin Haikalin Ubangiji, ya gina wa kansa bagadai a kowane lungu na Urushalima.