2 Chronicles 29:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun shirya muka kuma tsarkake dukan kayayyakin da Sarki Ahaz ya cire cikin rashin amincinsa yayinda yake sarki. Yanzu suna a gaban bagaden Ubangiji.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ كَايَنْ دَ سَرْكِے أَهَظْ يَلَلَتَرْ أَ زَامَانِنْسَ، سَعَدَّ يَكٜىٰ رَايُوَرْ رَشِنْ أَمِنْثِنْسَ، مُنْ شِرْيَسُ، مُنْ كُمَ ڟَرْكَكٜىٰسُ؞ يَنْذُ سُنَانَنْ أَغَبَنْ بَغَدٜىٰنْ يَهْوٜىٰهْ ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan kayayyakin da sarki Ahaz ya lalatar a zamaninsa, sa'ad da ya zama marar aminci, mun shirya su mun tsarkake su, suna nan a gaban bagaden Ubangiji.”