2 Chronicles 29:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Lawiyawa suka tsaya a shirye tare da kayan kiɗin Dawuda, firistoci kuma tare da ƙahoninsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ لَوِيَاوَا سُكَ ڟَيَ كٜىٰوَيٜىٰ دَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دَ كَايَنْ كَطٜىٰ كَطٜىٰ دَ نَبُوشٜىٰ بُوشٜىٰ نَ دَاوُدَ، ڢِرِسْتُواْثِے كُمَ سُنَ رِڧٜىٰ دَ كَكَكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lawiyawa suka tsaya da kayan bushe-bushe da na kaɗe-kaɗe na Dawuda, firistoci kuwa suna riƙe da ƙahoni.