2 Chronicles 29:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan taron suka durƙusa suka yi sujada, yayinda mawaƙa suke rerawa, ana kuma busa ƙahoni, dukan wannan ya ci gaba sai da aka gama miƙa hadaya ta ƙonawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ تَارُوانْ جَمَعَ سُكَيِ سُجَّدَ غَ يَهْوٜىٰهْ ، مَوَاڧَ سُنَ تَرٜىٰرَ وَاڧُواْڧِ، مَاسُ كَكَكِ كُمَ سُكَيِ تَبُوسَ؞ عَكَيِ تَيِنْ حَكَ حَرْ لُواْكَثِنْ دَ عَكَ غَمَ مِيڧَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan taron suka yi sujada, mawaƙa suna ta raira waƙa, masu ƙahoni suka yi ta busa. Aka yi ta yin haka har lokacin da aka gama miƙa hadayar ƙonawa.