2 Chronicles 29:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wata na farkon a farkon shekarar mulkinsa, ya buɗe ƙofofin haikalin Ubangiji ya gyara su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ شٜىٰكَرَا تَڢَرْكُواْ تَمُلْكِنْسَ، أَوَتَ نَڢَرْكُواْ، هٜىٰزٜىٰكِيَ يَا بُوطٜىٰ ڧُواْڢُواْڢِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ يَڠَغْڠَرَسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta fari ta mulkinsa, a wata na farko, sai ya buɗe ƙofofin Haikalin Ubangiji ya gyaggyara su.