2 Chronicles 29:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dabbobin da aka tsarkake a matsayi hadayu sun kai bijimai ɗari shida da tumaki da kuma awaki dubu uku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَدَايُنْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ دُواْمِنْ مِيڧَاوَا سُونٜىٰ، بِجِمَيْ طَرِے شِدَ دَ أَوَكِ دَ تُمَكِ دُبُو عُكُنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abubuwan da aka keɓe kuwa bijimai ɗari shida ne, da tumaki dubu uku (3,000).