2 Chronicles 29:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hezekiya da dukan mutane suka yi farin ciki game da abin da Allah ya yi wa mutanensa, domin ya faru farat ษaya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููฐุฒูููฐูููู ุฏู ุฏููููู ุฌูู
ูุนู ุณููููู ู
ูุฑููู ุณููุงูุณูููุ ุณูุจููุงูุฏู ุงููุจูููุฏู ุงูููููู ูููู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุชูููููฐููุณูุ ุบูู
ูุง ุงููููโุบูู
ู ุนููููููู ุณูุงุจูููุชูุง ุญูุฏูู
ูุฑู ุณูุฌููุฏู ุฏู ุณูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hezekiya da dukan jama'a suka yi murna saboda abin da Allah ya yi wa jama'a, gama farat ษaya abin ya faru.