2 Chronicles 29:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya kuma ce musu, “Ku saurare ni, Lawiyawa! Ku tsarkake kanku yanzu, ku kuma tsarkake haikalin Ubangiji Allah na kakanninku. Ku fid da ƙazanta daga wuri mai tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰ مُسُ «كُسَوْرَرَتَ، يَا كُو لَوِيَاوَا! يَنْذُ سَيْ كُكٜىٰٻٜىٰ كَنْكُ دَ ڟَرْكِے، كُكُمَ ڟَرْكَكٜىٰ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَكَاكَنِّنْكُ؞ كُكَوَرْدَ دُكَنْ أَبِنْ ڨَمَ دَغَ ثِكِنْ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, “Ku ji ni, ya ku Lawiyawa. Ku tsarkake kanku yanzu, ku kuma tsarkake Haikalin Ubangiji Allah na kakanninku, ku kawar da ƙazantar da yake a Wuri Mai Tsarki.