2 Chronicles 29:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da ya sa ke nan kakanninmu suka fāɗi ta takobi, kuma shi ya sa aka kai ’ya’yanmu maza da ’ya’yanmu mata da matanmu bauta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ وَنَّنْ أَنْكَكَّشٜىٰ إِيَايٜىٰنْمُ عَيَاڧِ، كُمَ یَیَنْمُ مَظَا دَ مَاتَا، تَرٜىٰدَ مَاتَنْمُ أَنْ كَيْسُ بَوْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda wannan an kashe kakanninmu da takobi, 'ya'yanmu mata, da 'ya'yanmu maza da matanmu, an kai su bauta.