2 Chronicles 3:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ma fiffiken kerub na biyu ɗin tsawonsa kamu biyar ne, ya taɓo bangon haikalin, ɗaya fiffiken shi ma tsawonsa kamu biyar ne, ya taɓo fiffiken kerub na farko.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَيَنْ حَلِتَّ مَيْ ڢِكَڢِكَيْ طِنْ، شِے مَا ڢِڢِّكٜىٰنْسَ غُدَا يَتَٻَ بَنْغُواْ، طَيَنْ كُمَ يَتَٻَ طَيَنْ ڢِڢِّكٜىٰنْ حَلِتَّ مَيْ ڢِكَڢِكَيْ؞ ڢِڢِّكٜىٰنْ شِے مَا كَڢَ بَݣَويْ دَ رَبِے نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Guda kerub ɗin kuma, fiffikensa guda ya taɓo bangon ɗakin, ɗaya fiffiken shi ma ya taɓo fiffiken kerub na farko.