2 Chronicles 3:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gaban haikalin ya yi ginshiƙai biyu, waɗanda tsawonsu ya kai kamu talatin da biyar, ya yi wa ginshiƙan dajiya, tsayin kowace dajiya kamu biyar ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ يَيِ غِنْشِڧَيْ بِيُ نَڧَرْڢٜىٰنْ تَغُلَّ أَغَبَنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، كُواْوَنّٜىٰنْسُ ڟَيِنْسَ ڧَڢَا عَشِرِنْ دَ بَݣَويْ نٜىٰ؞ كُواْوَنٜىٰ غِنْشِڧِ يَنَدَ كَيْ وَنْدَ ڟَوُانْسَ ڧَڢَا بَݣَويْ دَ رَبِے نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma yi ginshiƙai biyu domin ƙofar Haikalin, tsayinsu kamu talatin da biyar ne, ya yi wa ginshiƙan dajiya, tsayin kowace dajiya kamu biyar ne.