2 Chronicles 3:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya fara ginin a rana biyu ga wata na biyu a shekara ta huɗu ta mulkinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ يَڢَارَ غِنِنْ أَ رَانَ تَبِيُ غَ وَتَ نَبِيُ عَثِكِنْ شٜىٰكَرَا تَهُطُ تَمُلْكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya fara ginin a ran biyu ga watan biyu a shekara ta huɗu ta sarautarsa.