2 Chronicles 3:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya shafe babban zauren da fir, ya kuma rufe shi da zinariya mai kyau; ya yi masa ado da zāne-zānen itatuwan dabino da kuma jerin zāne-zāne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَرُڢٜىٰ بَنْ‌غُوانْ بَبَّنْ طَاكِنْ دَ كَتَكَنْ إِتَاثٜىٰنْ ڢِرْ، يَكُمَ شَاڢٜىٰسُ دَ ظِينَارِيَ ظَلَّ؞ عَكَنْ ظِينَارِيَ يَظَانَ صِڢُّواْڢِنْ إِتَاثٜىٰنْ دَبِينُواْ دَ صِڢُّواْڢِنْ سَرْڧُواْڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya jera itatuwan fir a cikin babban ɗakin, sa'an nan ya shafe su da zinariya tsantsa, ya kuma zana siffofin itatuwan dabino da na sarƙoƙi.