2 Chronicles 3:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi wa haikalin ado da duwatsu masu daraja. Zinariyar da ya yi amfani da su kuwa zinariya Farwayim ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ وَ غِدَنْ أَدُواْ دَ دُوَڟُو مَاسُ دَرَجَ دَ كُمَ ظِينَارِيَرْ دَ عَكَ كَٰوُاْ دَغَ ڧَسَرْ ڢَرْوَايِمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda wannan kuma ya ƙawata Haikalin da duwatsu masu daraja da zinariya irin ta Farwayim.