2 Chronicles 30:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Hezekiya ya aika wa dukan Isra’ila da Yahuda, ya kuma rubuta wasiƙu zuwa Efraim da Manasse, yana gayyatarsu su zo haikalin Ubangiji a Urushalima, su kuma yi Bikin Ƙetarewa ga Ubangiji, Allah na Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے هٜىٰزٜىٰكِيَ يَعَيْكَ دَ سَڧُواْ غَ دُكَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَ يَهُودَ، يَكُمَ رُبُوتَ وَسِيڧُ ذُوَاغَ ظُرِيُواْيِنْ إِڢْرَيِمْ دَ مَنَسّٜىٰ؞ يَغَيَّثِ كُواْوَنّٜىٰنْسُ يَذُواْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ أَ عُرُوشَلِيمَ دُواْمِنْ سُيِ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ نَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Hezekiya ya aika zuwa ga dukan Isra'ila da Yahuza, ya kuma rubuta wasiƙu zuwa ga Ifraimu, da Manassa, cewa sai su zo Haikalin Ubangiji a Urushalima, domin su yi Idin Ƙetarewa na Ubangiji Allah na Isra'ila.