2 Chronicles 30:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Yan aika suka tafi gari-gari a cikin Efraim da Manasse, har zuwa Zebulun, amma mutane suka yi musu dariyar reni, suka kuma yi musu ba’a.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَنْ كَدَتَݣُونَ سُكَ تَڢِے كُواْعِنَ دَغَ غَرِ ذُوَا غَرِ عَيَنْكِنْ إِڢْرَيِمْ دَ مَنَسّٜىٰ، حَرْ ذُوَا ثَنْ ظٜىٰبُلُنْ، عَمَّا مُتَنٜىٰ سُكَيِ مُسُ دَارِيَارْ رٜىٰنِ دَ بَعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manzannin fa suka tafi gari gari a ƙasar Ifraimu, da ta Manassa, har zuwa Zabaluna, amma suka yi musu dariyar raini, suka yi musu ba'a.